****MU SHA DARIYA**Banda dariya wani mijine da matarsa kullum sai ya bigeta bata taba ramawaba kuma ba tayi mashi magana idan yana bugunta sai wata rana yana cikin bugunta sae yace mata meyasa bata ramawa sae tace mashi ae tana ramawa sae yace tayaya take ramawa sae tace ae brush dinka dashi nike wake toilet idan kaene ko kce yaxakai???****@FRESH ASMAD SARKII

One Reply to “****MU SHA DARIYA**Banda dariya wani mijine da matarsa kullum sai ya bigeta bata taba ramawaba kuma ba tayi mashi magana idan yana bugunta sai wata rana yana cikin bugunta sae yace mata meyasa bata ramawa sae tace mashi ae tana ramawa sae yace tayaya take ramawa sae tace ae brush dinka dashi nike wake toilet idan kaene ko kce yaxakai???****@FRESH ASMAD SARKII”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *